Ya gutsure kunnen budurwarsa kan zargin cin amanarsa

Wani matashi dan kimanin shekara 25 da haihuwa mai suna Ebenezer Makati ya gurfana a gaban kotun gargajiya da ke Legas kan zargin cizon budurwarsa mai suna Peace Tunde  a kunne