Ya kamata a samar da dokar harbe varayin gwamnati – A. K. Daiyabu

Alhaji Abdulkarim Daiyabu, fitaccen dan kasuwan da ya taba shugabancin kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu ta Jihar Kano, shi ne shugaban Rundunar Adalci ta Najeriya. A tattauwarsu da wakilinmu, ya ce abubuwan da ake bankadowa sun isa su sanya a samar da dokar fara bindigewa ko harbe barayin gwamnati da suke fashi da mukamansu […]

Ya kamata a samar da dokar harbe varayin gwamnati – A. K. Daiyabu
Ya kamata a samar da dokar harbe varayin gwamnati – A. K. Daiyabu

Alhaji Abdulkarim Daiyabu, fitaccen dan kasuwan da ya taba shugabancin kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu ta Jihar Kano, shi ne shugaban Rundunar Adalci ta Najeriya. A tattauwarsu da wakilinmu, ya ce abubuwan da ake bankadowa sun isa su sanya a samar da dokar fara bindigewa ko harbe barayin gwamnati da suke fashi da mukamansu kamar yadda ake kashe ’yan fashi da makami:

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida