Ya kashe farkan matarsa

Wani bafulatani mai suna Tambaya ya rasa ransa lokacin da mijin wata mata, wanda shi ma bafulatani ne mai kimanin shekaru 17 mai suna Yunusa Churi, ya fusata ya dauki adda mai kaifin gaske  ya sara wa masa saboda kama shi da ya yi yana tadi da matarsa