Ya kashe makwabciyarsa a kan ta zage shi
Wani mutum dan kimanin shekaru 27 da haihuwa mai suna Sholanke Yusuf ya shiga matsala bayan da ya naushi wata mata mai suna Nwankpa Ego ’yar shekara 55 a duniya kan zargin ta zage shi,