Ya kashe matarsa a kan dukiyar gado

’Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wani magidanci mai suna Umar Manu, bisa tuhumarsa da kashe matarsa mai kimanin shekara 32, mai suna Fatima Ibrahim.