Ya kashe matarsa da ’yarsa da matar Fasto da tavarya

Ana zargi wani mutum da  mai suna Taiwo Adio na cocin Imani Baptist da ke zaune a Unguwar Tsohon  Filin Jirgi Sama na Sakkwato da ke karamar Hukumar Sakkwato ta Kudu a Jihar Sakkwato da kashe matarsa da ’yarsa da matar limamin cocinsu (Fasto) da kawarta da ta kawo mata ziyara.