Ya koka kan gwanjon motocin Jihar Jigawa
Wani dan asalin Jihar Jigawa mazaunin Dutse Malam Isah Adamu Dogonjeji ya nuna damuwa game da yadda aka yi gwanjon motoci da wasu kadarorin gwamnatin jihar.