Ya nemi gwamnatin Kaduna ta gyara gidajensu da aka qona a rikicin bayan zaven 2011 a Zonkwa

Daya daga cikin shugabannin matasan garin Zonkwa, heldkwatar karamar Hukumar Zangon Kataf da ke Jihar Kaduna, Malam Sani Ibrahim Maitabarma, ya roki gwamnatin Jihar Kaduna ta taimaka ta gyara musu gidajensu da aka kona a rikicin da ya biyo bayan zaben Shugaban kasa na shekarar 2011.