Ya sari wuyan yayansa a kan fili

Jami’an tsaro sun kama wani magidanci dan kabilar Gwandara mai suna Musa Zakari da ke zaune a kauyen Gora a yankin karamar hukumar Karshi ta Jihar Nasarawa a sakamakon zargi da ake yi masa na kashe kaninsa mai suna Sani Zakari.