Ya yaba wa Gwamna Badaru kan biya tsofaffin kansiloli haqqoqinsu

Gwamnatin Jihar Jigawa a karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ta biya tsofaffin kansilolin jihar da suka yi mulki a lokacin gwamnatin Alhaji Sule Lamido, kuma gwamnatinsa ta ki biyansu.