Ya yaba wa Gwamna Lamido kan bada kwangilar hanyar Sukullufi

Shugaban karamar Hukumar Jahun a Jihar jigawa, Alhaji Iliyasu Idris danlawan, ya yaba wa Gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido kan bada kwangilar hanyar Sukullufi zuwa Kuka-Kwance