Ya yi rantsuwa a kotu ya karya daga baya
Wani da aka ba shi hayar keken A daidaita Sahu mai suna Ali Uba Fagge ya karya rantsuwar da ya yi da Alqur’ani Mai girma jim kaxan da gudanar da rantsuwar a Babban Masallacin Juma’a na Fagge bayan da alqalin Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Fagge, Malam Nasiru Bashir ya yanke hukuncin a […]
Wani da aka ba shi hayar keken A daidaita Sahu mai suna Ali Uba Fagge ya karya rantsuwar da ya yi da Alqur’ani Mai girma jim kaxan da gudanar da rantsuwar a Babban Masallacin Juma’a na Fagge bayan da alqalin Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Fagge, Malam Nasiru Bashir ya yanke hukuncin a yi rantsuwar don raba taqaddamar da ke tsakaninsa da wanda ya ba shi hayar keken, mai suna Jamilu Aminu Manaja kan ragowar kuxin hayar da yake bin sa.