Ya yi shelar sayar da kodarsa
Wani matashi dan shekara 30 dan asalin jihar Katsina da ke zaune a jihar Kaduna amma a halin yanzu yake zaune a unguwar Dakata ta birnin Kano, ya sanya kodarsa a kasuwa da nufin sayar da ita a kan kudi Naira dubu 500.