Ya yi shigar mata ya fada gidan wani

A ranar Litinin 11 ga watan Maris din nan ne aka gurfanar da wani saurayi mai suna Ali Muhammad, mai kimanin shekara 25  a gaban kotun yanki ta Doma da ke garin Gombe bisa zarginsa da laifin shigar mata tare da shiga gidan wani mai suna Tukur Abubakar

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida

Atiku ya caccaki Tinubu kan rikicin BCDA

An kama ’yan Togo biyu kan shirin garkuwa da mutum

’Yan bindiga sun sace ’yan gudun hijira a Sakkwato