Ya yi wa kishiyar mahaifiyarsa yankan rago
Wani matashi mai suna Zaharaddin da aka fi sani da Dini ya fada hannun ’yan sanda bisa zargin halaka kishiyar mahaifiyarsa ta hanyar yi mata yankan rago a Unguwar Na’ibawa da ke birnin Kano.