Ya yi wa ’ya’yansa da jikarsa mai wata 15 fyade
Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta cafke wani mutum mai suna Sylbester Ehijele, mai kimanin shekaru 49 kan zargin yin fyade ga ’ya’yansa mata biyu da kuma jikarsa ’yar kimanin watanni 15 a duniya.