Aminiyar Kurmi• Created February 21, 2013 16:17
Yadda abokin huldata ya yi yunkurin kashe ni a kan Naira 10 -Hassan Umar
Wani matashi da ke sayar da kayan masarufi a unguwar Oshodi da ke Jihar Legas, mai suna Hassan Umar ya bayyana yadda abokin huldarsa mai suna Ifeanyi ya yi yunkurin kashe shi a kan Naira 10 ta kudin taba sigari.