Yadda Aka Ceto Mutum 638 Da Ake ‘Bautarwa’ A Arewacin Najeriya

Yaran da ake kaiwa birni da sunan aiki na cikin halin ni-‘yasu – abin dai ya yi kama da bauta

Yadda Aka Ceto Mutum 638 Da Ake ‘Bautarwa’ A Arewacin Najeriya

Ofishin Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar mutane a Najeriya


Domin sauke shirin latsa nan.

Yaran da ake kaiwa birni da sunan aiki na cikin halin ni-‘yasu – abin dai ya yi kama da bauta. 

Hukumar Yaki da Safarar Mutane ta Najeriya (NAPTIP) shiyyar Arewa Maso Yamma ta ce ta ceto mutum 638 da ake bautatarwa a cikin wannan shekarar.