Yadda aka gano dalibar makarantar Chibok

Sababbin hujjoji suna dada bayyana kan yadda aka yi aka kama Mohammed Hayatu wanda ake zargi da kasancewa mijin ’yar makarantar sakandaren Chibok din nan Amina Ali Nkek da aka gano a ranar Talata.