Yadda aka saki Ali Monguno

A ranar Litinin da ta gabata ne wadanda suka yi garkuwa da dattijon nan Shattima Ali Monguno suka sako shi bayan sun yi awon gaba da shi lokacin da aka idar  da sallar Jumu’a a masallacin Mafoni da ke garin Maiduguri.