Shagalin ganin watan sallah a Fadar Sarkin Kano

Kalli yadda aka yi shagalin ganin watan Karamar Sallah a Fadar Sarkin Kano

Shagalin ganin watan sallah a Fadar Sarkin Kano

Kalli yadda aka yi shagalin harbin bindiga bayan sanar da ganin watan Karamar Sallah a Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a dare Alhamis.