Yadda ake miyar albasa
Barkanmu da warhaka Uwargida. Yaya shirin azumi? Tare da fatan ana lafiya. Ina son ku zuba ido ku karanta ko ku saurari nau’o’in girke-girke da za mu rika kawo muku a watan Ramadan.