Yadda Ake Rubutun “Project” A Manyan Makarantu
Cikakken bayani kan ainihin abubuwan da ake bukata wajen rubuta project a manyan makararantu
Rubutun kundin kammala karatu da ake kira da “project” daya ne daga cikin abin da ke dagula lissafin dalibai a makarantun gaba da sakadare.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Mabaratan Zamani Ke Neman Hana Bayar Da Sadaka
- DAGA LARABA: Da Gaske Shan Garin Kwaki Na Kashe Ido?
Mene ne ainihin abin da ake bukata a “project”?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe cikakken bayani kan abin da ake bukata a rubutun Project.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.