Yadda Ake Wahalar Tsabar Kudi A Wasu Jihohin Najeriya
Shin yaushe wa’adin amfani da tsoffin takardun kudi a Najeriya zai cika?

Wahalar tsabar kudi na ci gaba da karuwa a wadansu jihohin Najeriya duk da bayanin da bankin CBN ya yi na cewa a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi.
Idan ba a manta ba, a watan Mayu ne Kotun Koli ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsoffin kudaden har zuwa 31 ga watan Disamba.
Kafin cikar wa’adin CBN ta fitar da sanarwa a ci gaba da amfani da tsoffin.
To amma, zuwa yaushe CBN ke nufi, kuma mene ne abin da doka ta ce danagane da batun tsoffin kudaden?
- Tsadar Gas Ya Tilasta wa Magidanta Yin Girki Da Itace
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan