Yadda al’amuran ilimi suka tavarvare a Najeriya

Babu raba daya biyu, duk wanda ya kwana kuma ya tashi a kasar nan, ya san cewa tabbas harkokin ilimi sun tabarbare a wannan kasa tamu. Shin laifin wane ne da wace ce wajen haddasa tabarbarewar ilimin?