Yadda barayi suka sace ni – Mawaki Rarara

A ranar Alhamis din makon iiya ne shahararren mawakin nan na Jam’iyyar APC a Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu, wanda ake yi wa lakabi da Rarara, ya tsalleke rijiya da baya, bayan da ya fanshi kansa a kan kudi Naira miliyan biyu da dubu dari takwas (N2.8m) daga hannun wadansu miyagu da ake zargin masu […]

Yadda barayi suka sace ni – Mawaki Rarara
Yadda barayi suka sace ni – Mawaki Rarara

A ranar Alhamis din makon iiya ne shahararren mawakin nan na Jam’iyyar APC a Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu, wanda ake yi wa lakabi da Rarara, ya tsalleke rijiya da baya, bayan da ya fanshi kansa a kan kudi Naira miliyan biyu da dubu dari takwas (N2.8m) daga hannun wadansu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne.