Yadda bikin kalankuwar mawaqan Hausa ya gudana a Legas
A karshen makon da ya gabata ne kamfanin HKAZ ya dauki nauyin gudanar da bikin kalankuwa na makadan zamani na Hausa a Jihar Legas, wanda shi ne irinsa na farko a jihar.