Yadda bude masallaci ya jawo takaddama a Dakwa
A ranar Juma’ar makon jiya ce aka bude wani masallacin Juma’a a Unguwar Tudun Nasara da ke garin Dakwa na karamar Hukumar Tafa a Jihar Neja, wanda ya jawo cece-kuce a tsakanin wanda ya gina masallacin Dakta Muhammad Alkwandawi Sarkin Malamai Abuja da wadansu jagororin wani masallaci a unguwar. Aminiya ta zanta da bangarorin biyu […]
A ranar Juma’ar makon jiya ce aka bude wani masallacin Juma’a a Unguwar Tudun Nasara da ke garin Dakwa na karamar Hukumar Tafa a Jihar Neja, wanda ya jawo cece-kuce a tsakanin wanda ya gina masallacin Dakta Muhammad Alkwandawi Sarkin Malamai Abuja da wadansu jagororin wani masallaci a unguwar. Aminiya ta zanta da bangarorin biyu don jin yadda lamarin ya faro: