Yadda girgizar kasa ke barazana ga qauyen Hayin Magina a Jihar Kaduna
Mazauna garin Hayin Magina a karamar Hukumar Ikara, Jihar Kaduna sun dade suna haduwa da kwarya-kwaryar girgizar kasa, inda a bana girgizar ta shafi gidaje kusan 60 wadanda suka tsattsage.