HOTUNA: Gwamnan Kano Abba ya yi rusau a Filin Sukuwa

Kwamitin aiki da cikawa da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa, ya rushe wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba a Filin Sukuwa.

HOTUNA: Gwamnan Kano Abba ya yi rusau a Filin Sukuwa

A cikin dare, Kwamitin aiki da cikawa da Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya kafa, ya rushe wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba a Filin Sukuwa.

Hoto: Twitter/Kwankwasiyya Reporters.

 

NAJERIYA A YAU: Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata

Kotu ta ɗaure Farfesa shekara 3 kan aikata maguɗin zaɓe

Ɗan sanda ya harbe kansa har lahira a Nasarawa

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi