Yadda Hausawan Enugu ke da sarakuna biyu

Nadin Sarkin hausawan Enugu ya jawo rabuwar kawunan ’yan asalin Arewa mazauna garin Enugu, inda bangaren gidan sarautar Haruna suleman suka ce Majalisar Sarakunan Kudu Maso Gabas  da ta Kudu Maso Kudu ne  suka ce a nada dan marigayi Alhaji Idris Ado a matsayin sabon Sarki, wanda ya gaji mahaifinsa da ya rasu.