Yadda Injin Rubutu Na ‘Braille’ Ke Taimaka Wa Makafi Cimma Buri

Yau ce ranar injin rubutu na Braille ta Duniya a turance.

Yadda Injin Rubutu Na ‘Braille’ Ke Taimaka Wa Makafi Cimma Buri

Ranar 4 ga watan Junairu ce ranar da Majalisar Dinkun Duniya ta ware albarkacin wane sashe na rayuwar makafi a fannin iliminsu.

Makafi suna amfani da wani inji da ake kira ‘Braille‘ wajen yin rubutu a madadin allo da alkalami. Yau ita ce ranar wannan inji, wato ‘World Braille Day‘ a turance.

Shin yaya mahimmancin wannan rana take ga makafi?

Shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan hakan.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan kwangila ne dalilin ɗauke wutar lantarki —EFCC

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taro a Saudiyya

Zaɓen Ondo: Atiku ya gargaɗi INEC kan tafka maguɗin zaɓe