Yadda jihar Kaduna ta samu nasara a vangaren tsaro – Yakubu Soja

Kanar  Yakubu Yusuf Soja (Mai ritaya) shi ne mai bai wa gwamnan  jahar Kaduna sha’wara a fannin tsaro, kuma shi ne Kodinatan  Rundunar tsaro ta Operantion Yaki a jahar Kaduna. A wannan tattaunawar da ya yi da Aminiya ya bayyana irin nasarorin da ya ce gwamnatin jahar ta samu wajen yaki da barayin shanu. Ga […]

Yadda jihar Kaduna ta samu nasara a vangaren tsaro – Yakubu Soja

Kanar  Yakubu Yusuf Soja (Mai ritaya) shi ne mai bai wa gwamnan  jahar Kaduna sha’wara a fannin tsaro, kuma shi ne Kodinatan  Rundunar tsaro ta Operantion Yaki a jahar Kaduna. A wannan tattaunawar da ya yi da Aminiya ya bayyana irin nasarorin da ya ce gwamnatin jahar ta samu wajen yaki da barayin shanu. Ga dai yadda hirar ta kasance: