Yadda kato ke tuka tuwo a babban Kurkukun Kano
Idan mutum ya shiga gidan yari na Kurmawa da ke Kano zai ga abubuwan tausayi iri-iri dangane da yadda daurarraru suke gudanar da rayuwarsu a wannan gidan.