Yadda kudan tsando ke makantar da mutanen yankin Iri a Kudancin Kaduna
Hankalin al’ummar gundumar Iri da ke karamar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna na matukar tashi tare da shiga damuwa sakamakon karuwar mutane da suke kamuwa da ciwon ido da jawo makanta ga mutanen.