Yadda Ma’aikaciyar Gwamnatin Kano Ta Rasu Saboda Rashin Albashi

Halin da ma’aikatan Kano da gwamnatin jihar ta dawo da su bakin aiki suka shiga saboda rashin biyan su hakkokinsu

Yadda Ma’aikaciyar Gwamnatin Kano Ta Rasu Saboda Rashin Albashi

Tun bayan da Gwamnatin Kano ta tantance tare da dawo da wasu ma’aikatanta da ta dakatar saboda rashin bin ka’ida wajen daukar su aiki, suke ta jiran ta biya su hakkokinsu.

Sai dai a yayin da suke jiran, rayuwarsu ta shiga cikin tasku, har aka kai ga rasa rai da ma wasu kalubalen.

Shirin Najeriya a Yau ya duba halin da ma’aikatan da gwamnatin jihar ta dawo da su bakin aiki suke ciki saboda rashin biyan su hakkokinsu.

Domin sauraren shirin, latsa nan