Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba Hukunci

Rayuwa ta kan sauya a duk lokacin da mutumin da ke zaman waƙafi a gidan kaso ya shafe dogon lokaci babu hukunci amma daga bisani aka sake shi. Akwai dubban mutane da ke jiran yanke hukunci a kotuna da kuma waɗanda basu san makomar su ba. NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Asara Saboda […]

Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba Hukunci

Rayuwa ta kan sauya a duk lokacin da mutumin da ke zaman waƙafi a gidan kaso ya shafe dogon lokaci babu hukunci amma daga bisani aka sake shi.

Akwai dubban mutane da ke jiran yanke hukunci a kotuna da kuma waɗanda basu san makomar su ba.

To amma me ya sa ake samun  wannan tsaiko? Abin da shirin Najeriya na yau ya duba kenan.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Turmutsutsun abinci: Najeriya na fuskantar annobar yunwa – LP

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta

Jerin Manyan Dambarwan Kano a 2024