‘Yadda masu zanga-zanga suka kashe min dan uwa a yankin Godogodo’

Wani Bafulatani mai suna Hashim Isma’il da ya sha da kyar a hannun mata masu zanga-zanga a garin Antang da ke masarautar Godogodo a karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna ya ce Allah ne ya kwace shi daga hannun masu zanga-zangar bayan sun kashe abokin tafiyarsa kuma sun yi yunkurin kashe shi.