Yadda matashi ya yanka iyayensa da kannensa

A ranar Talatar da ta gabata ne mutanen garin Potiskum ta Jihar Yobe suka tashi da alhinin aika-aikar da wani saurayi mai kimanin shekaru 20, Adamu Magaji Mai-Bisko ya yi na hallaka mahaifinsa da mahaifiyarsa da kannensa mata su biyu, a Unguwar Batayya.