Yadda matata ta taimaka min na kwace bindigar dan fashi – Auwalu Daku
Wani dan kasuwa a Kano, Alhaji Auwalu Muhammad Daku, wanda ya yi nasarar kwace bindiga daga hannun ’yan fashin da suka kai masa farmaki a motarsa kirar Jeep