Yadda Matsalar Shaye-Shaye Ta Zama Ruwan Dare A Najeriya
Domin sauke shirin, Latsa nan Bala’in shaye-shaye ya kai kololuwa tun da har matan aure bai bari ba. Ko ta yaya za a magance matsalar? Ku saurari shirin Daga Laraba domin jin muhawara da tattaunawa a kokarin gano bakin zarem.
Shaye-shaye
Domin sauke shirin, Latsa nan
Bala’in shaye-shaye ya kai kololuwa tun da har matan aure bai bari ba.
Ko ta yaya za a magance matsalar?
Ku saurari shirin Daga Laraba domin jin muhawara da tattaunawa a kokarin gano bakin zarem.