‘Yadda muka rasa ’ya’ya shida a gobara’
A ranar Juma’ar da ta gabata ne al’ummar unguwar Fanshekara a yankin karamar Hukumar Kumbotso cikin Jihar Kano suka kwana da alhinin rasuwar yara shida sakamakon wata gobara da ta tashi cikin dare.