Yadda muka tsinci kanmu a ranar farko ta yajin aikin NLC — Kanawa

Wasu mazauna Kano sun bayyana kokensu kan yajin aikin da Ƙungiyar Ƙwadago ta tsunduma a ranar Talata, inda suka ce hakan ya janyo cikas a harkokinsu na yau da kullum.

Zanga-zangar NLC