Yadda mutum-mutumi mai kwakwalwa ke girki da raba abinci
A kasar Sin an bude wata maciyar abinci, inda mutum-mutumin Robot ke yin girki, su kuma raba abinci ga masu saye.