Yadda na kama ’yan fashin Dogon-Dawa -Ali kwara
Shahararren mai artabu da ’yan fashin nan Alhaji Ali kwara ya bayyana cewa nasarar da ya samu na kama ’yan fashi da kuma manyan barayin dabbobi a Zariya da kewaye ya biyo bayan hadin kan da ya sumu ne a wajen Gwamnatin Jihar Kaduna.