Yadda na kubutar da soja daga hannun Boko Haram – Idi Baduku
Idi Baduku, wani dattijo ne mai kimanin shekaru Sittin da hudu da ya yi rayuwa a cikin ‘yan Boko Haram a lokacin da suka kwace garin Buniyadi na Jihar Yobe.