Yadda na kwashe awanni biyar a hannun ‘yan Boko Haram – Taka-shuka

Aminiya ta samu ganawa ne da wani  dattijo dan kusan kimanin shekaru 67 mai suna Baba Umaru, da ake wa laqabi da Taka shuka, mazaunin garin Nannawaji, da yake fafatawa da ‘yan Boko Haram, duk da cewar kafarsa daya ba daidai take ba, ‘yan Boko Haram sun taba kama shi ya shafe tsawon awanni 5 […]

Yadda na kwashe awanni biyar a hannun ‘yan Boko Haram – Taka-shuka
Yadda na kwashe awanni biyar a hannun ‘yan Boko Haram – Taka-shuka

Aminiya ta samu ganawa ne da wani  dattijo dan kusan kimanin shekaru 67 mai suna Baba Umaru, da ake wa laqabi da Taka shuka, mazaunin garin Nannawaji, da yake fafatawa da ‘yan Boko Haram, duk da cewar kafarsa daya ba daidai take ba, ‘yan Boko Haram sun taba kama shi ya shafe tsawon awanni 5 a hannunsu, amm suka sako shi. Ga yadda hirar ta kasance: