Yadda na shekara 3 a halin makanta – Nuhu Adamu

Malam Nuhu Adamu dattijo ne dan kimanin shekara 85, wanda ya yi fama da matsalar makanta har na tsawon shekara uku kafin Allah Ya dawo masa da ganinsa garau.