Yadda na tsallake rijiya da baya a hannun matsafa – Budurwa

Ranar Larabar makon jiya ne wata budurwa mai kimanin shekara 17 mai suna Sadiya Aliyu ta tsallake rijiya da baya daga hannun wadanda ake zargi matsafa ne. Sadiya wadda ’yar Unguwar Makwallar 33 a garin Keffi na Jihar Nasarawa ce, ta shaida wa wakilinmu cewa ta fito daga makarantar Islamiyya ne lamarin ya faru da […]

Yadda na tsallake rijiya da baya a hannun matsafa – Budurwa

Ranar Larabar makon jiya ne wata budurwa mai kimanin shekara 17 mai suna Sadiya Aliyu ta tsallake rijiya da baya daga hannun wadanda ake zargi matsafa ne. Sadiya wadda ’yar Unguwar Makwallar 33 a garin Keffi na Jihar Nasarawa ce, ta shaida wa wakilinmu cewa ta fito daga makarantar Islamiyya ne lamarin ya faru da ita inda ta iske kanta a Jihar Bauchi: