Yadda Obiano ya sake lashe zaben Anambara

Jam’iyyar APGA ta lashe zaben gwamnan da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata a jihar Anambara. Dan takararAPGA Gwamna Willie Obiano ya kayar da abokan takararsa na APC, Tony Nwoye da na jam’iyyar PDP, Oseloka Obaze da na jam’iyyar UPP, Osita Chidoka da sauran ’yan takara 32 a daukacin kananan hukumomi 21 […]

Yadda Obiano ya sake lashe zaben Anambara

Jam’iyyar APGA ta lashe zaben gwamnan da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata a jihar Anambara.
Dan takararAPGA Gwamna Willie Obiano ya kayar da abokan takararsa na APC, Tony Nwoye da na jam’iyyar PDP, Oseloka Obaze da na jam’iyyar UPP, Osita Chidoka da sauran ’yan takara 32 a daukacin kananan hukumomi 21 na jihar.